Tehran (IQNA) A yau ne wasu alhazan kasar Indonesiya suka isa kasar Saudiyya ta filin jirgin saman Madina . Wannan dai shi ne ayari na farko da mahajjata ‘yan kasashen ketare suka fara shigowa kasar bayan shafe shekaru biyu suna hutu sakamakon bullar cutar korona.
Lambar Labari: 3487380 Ranar Watsawa : 2022/06/04